IQNA - Dangane da arangamar soji tsakanin Iran da gwamnatin sahyoniyawan, Paparoma Leo na 14, jagoran mabiya darikar Katolika na duniya, ya yi kira da a yi hankali, ya kuma yi kira da a tattauna da kokarin samar da zaman lafiya.
Lambar Labari: 3493415 Ranar Watsawa : 2025/06/14
Hakan ya faru ne bayan da aka shafe shekaru 14 ana hutu
IQNA - Rukunin farko na alhazan kasar Siriya sun tashi zuwa kasar Wahayi ta filin jirgin saman Damascus bayan shafe shekaru 14 da dakatar da jigilar maniyyata daga wannan filin jirgin.
Lambar Labari: 3493277 Ranar Watsawa : 2025/05/19
Shugaban Ansarullah ya yi gargadin cewa;
San’a (IQNA) Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin cewa, idan Amurka ta shiga tsakani kai tsaye a cikin Falasdinu, a shirye mu ke mu mayar da martani da makaman roka da kuma hare-haren jiragen sama .
Lambar Labari: 3489965 Ranar Watsawa : 2023/10/12
Tehran (IQNA) dubun-dubatar al'ummar Iraki ne suka gudanar da gagarumin taro yau a birnin Bagada domin tunawa da shekaru biyu da shahadar Qasem Sulaimani da Abu Mahdi almuhandis.
Lambar Labari: 3486765 Ranar Watsawa : 2022/01/01